×

Kuma a lõkacin da Mũsã ya kõma zuwa ga mutãnensa, yanã mai 7:150 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:150) ayat 150 in Hausa

7:150 Surah Al-A‘raf ayat 150 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 150 - الأعرَاف - Page - Juz 9

﴿وَلَمَّا رَجَعَ مُوسَىٰٓ إِلَىٰ قَوۡمِهِۦ غَضۡبَٰنَ أَسِفٗا قَالَ بِئۡسَمَا خَلَفۡتُمُونِي مِنۢ بَعۡدِيٓۖ أَعَجِلۡتُمۡ أَمۡرَ رَبِّكُمۡۖ وَأَلۡقَى ٱلۡأَلۡوَاحَ وَأَخَذَ بِرَأۡسِ أَخِيهِ يَجُرُّهُۥٓ إِلَيۡهِۚ قَالَ ٱبۡنَ أُمَّ إِنَّ ٱلۡقَوۡمَ ٱسۡتَضۡعَفُونِي وَكَادُواْ يَقۡتُلُونَنِي فَلَا تُشۡمِتۡ بِيَ ٱلۡأَعۡدَآءَ وَلَا تَجۡعَلۡنِي مَعَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 150]

Kuma a lõkacin da Mũsã ya kõma zuwa ga mutãnensa, yanã mai fushi, mai baƙin ciki, ya ce: "Tir da abin da kuka yi mini wakilci, a bãyanã! Shin, kun nẽmi gaggawar umurnin Ubangijinku ne?" Kuma ya jefar da Allunan, kuma ya yi riƙo ga kan ɗan'uwansa yana jan sa zuwa gare shi. Ya ce: "Yã ɗan'uwata! Lalle ne mutãnen, sun ɗauke ni mai rauni, kuma sun yi kusa su kashe ni, sabõda haka kada ka dãrantar da maƙiya game da ni, kuma kada ka sanya ni tãre da mutãne Azzãlumai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولما رجع موسى إلى قومه غضبان أسفا قال بئسما خلفتموني من بعدي, باللغة الهوسا

﴿ولما رجع موسى إلى قومه غضبان أسفا قال بئسما خلفتموني من بعدي﴾ [الأعرَاف: 150]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da Musa ya koma zuwa ga mutanensa, yana mai fushi, mai baƙin ciki, ya ce: "Tir da abin da kuka yi mini wakilci, a bayana! Shin, kun nemi gaggawar umurnin Ubangijinku ne?" Kuma ya jefar da Allunan, kuma ya yi riƙo ga kan ɗan'uwansa yana jan sa zuwa gare shi. Ya ce: "Ya ɗan'uwata! Lalle ne mutanen, sun ɗauke ni mai rauni, kuma sun yi kusa su kashe ni, saboda haka kada ka darantar da maƙiya game da ni, kuma kada ka sanya ni tare da mutane Azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da Musa ya koma zuwa ga mutanensa, yana mai fushi, mai baƙin ciki, ya ce: "Tir da abin da kuka yi mini wakilci, a bayana! Shin, kun nemi gaggawar umurnin Ubangijinku ne?" Kuma ya jefar da Allunan, kuma ya yi riƙo ga kan ɗan'uwansa yana jan sa zuwa gare shi. Ya ce: "Ya ɗan'uwata! Lalle ne mutanen, sun ɗauke ni mai rauni, kuma sun yi kusa su kashe ni, saboda haka kada ka darantar da maƙiya game da ni, kuma kada ka sanya ni tare da mutane azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da Mũsã ya kõma zuwa ga mutãnensa, yanã mai fushi, mai baƙin ciki, ya ce: "Tir da abin da kuka yi mini wakilci, a bãyanã! Shin, kun nẽmi gaggawar umurnin Ubangijinku ne?" Kuma ya jefar da Allunan, kuma ya yi riƙo ga kan ɗan'uwansa yana jan sa zuwa gare shi. Ya ce: "Yã ɗan'uwata! Lalle ne mutãnen, sun ɗauke ni mai rauni, kuma sun yi kusa su kashe ni, sabõda haka kada ka dãrantar da maƙiya game da ni, kuma kada ka sanya ni tãre da mutãne azzãlumai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek