×

Sai wasu' yan bãya suka maye daga bãyansu, sun gaji Littãfin, sunã 7:169 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:169) ayat 169 in Hausa

7:169 Surah Al-A‘raf ayat 169 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 169 - الأعرَاف - Page - Juz 9

﴿فَخَلَفَ مِنۢ بَعۡدِهِمۡ خَلۡفٞ وَرِثُواْ ٱلۡكِتَٰبَ يَأۡخُذُونَ عَرَضَ هَٰذَا ٱلۡأَدۡنَىٰ وَيَقُولُونَ سَيُغۡفَرُ لَنَا وَإِن يَأۡتِهِمۡ عَرَضٞ مِّثۡلُهُۥ يَأۡخُذُوهُۚ أَلَمۡ يُؤۡخَذۡ عَلَيۡهِم مِّيثَٰقُ ٱلۡكِتَٰبِ أَن لَّا يَقُولُواْ عَلَى ٱللَّهِ إِلَّا ٱلۡحَقَّ وَدَرَسُواْ مَا فِيهِۗ وَٱلدَّارُ ٱلۡأٓخِرَةُ خَيۡرٞ لِّلَّذِينَ يَتَّقُونَۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ ﴾
[الأعرَاف: 169]

Sai wasu' yan bãya suka maye daga bãyansu, sun gaji Littãfin, sunã karɓar sifar* wannan ƙasƙantacciya, sunã cẽwa: "Zã a gãfarta mana. "Iadan kuma wata sifa irinta ta zo, za su karɓe ta. Shin, ba a karɓi alkawarin Littãfi ba a kansu cẽwa kada su faɗa ga Allah, fãce gaskiya, alhãli kuwa sun karanta abin da yake a cikinsa, kuma Gidan Lãhira ne mafi alhẽriga wanda ya yi taƙawa? Shin, bã zã ku hankalta ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فخلف من بعدهم خلف ورثوا الكتاب يأخذون عرض هذا الأدنى ويقولون سيغفر, باللغة الهوسا

﴿فخلف من بعدهم خلف ورثوا الكتاب يأخذون عرض هذا الأدنى ويقولون سيغفر﴾ [الأعرَاف: 169]

Abubakar Mahmood Jummi
Sai wasu' yan baya suka maye daga bayansu, sun gaji Littafin, suna karɓar sifar* wannan ƙasƙantacciya, suna cewa: "Za a gafarta mana. "Iadan kuma wata sifa irinta ta zo, za su karɓe ta. Shin, ba a karɓi alkawarin Littafi ba a kansu cewa kada su faɗa ga Allah, face gaskiya, alhali kuwa sun karanta abin da yake a cikinsa, kuma Gidan Lahira ne mafi alheriga wanda ya yi taƙawa? Shin, ba za ku hankalta ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai wasu' yan baya suka maye daga bayansu, sun gaji Littafin, suna karɓar sifar wannan ƙasƙantacciya, suna cewa: "Za a gafarta mana. "Iadan kuma wata sifa irinta ta zo, za su karɓe ta. Shin, ba a karɓi alkawarin Littafi ba a kansu cewa kada su faɗa ga Allah, face gaskiya, alhali kuwa sun karanta abin da yake a cikinsa, kuma Gidan Lahira ne mafi alheriga wanda ya yi taƙawa? Shin, ba za ku hankalta ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai wasu' yan bãya suka maye daga bãyansu, sun gaji Littãfin, sunã karɓar sifar wannan ƙasƙantacciya, sunã cẽwa: "Zã a gãfarta mana. "Iadan kuma wata sifa irinta ta zo, za su karɓe ta. Shin, ba a karɓi alkawarin Littãfi ba a kansu cẽwa kada su faɗa ga Allah, fãce gaskiya, alhãli kuwa sun karanta abin da yake a cikinsa, kuma Gidan Lãhira ne mafi alhẽriga wanda ya yi taƙawa? Shin, bã zã ku hankalta ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek