Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 170 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَٱلَّذِينَ يُمَسِّكُونَ بِٱلۡكِتَٰبِ وَأَقَامُواْ ٱلصَّلَوٰةَ إِنَّا لَا نُضِيعُ أَجۡرَ ٱلۡمُصۡلِحِينَ ﴾
[الأعرَاف: 170]
﴿والذين يمسكون بالكتاب وأقاموا الصلاة إنا لا نضيع أجر المصلحين﴾ [الأعرَاف: 170]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke riƙewa da laittafi kuma suka tsayar da salla, lalle ne Mu, ba Mu tozarta ladar masu gyarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke riƙewa da laittafi kuma suka tsayar da salla, lalle ne Mu, ba Mu tozarta ladar masu gyarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke riƙẽwa da laittãfi kuma suka tsayar da salla, lalle ne Mũ, bã Mu tõzarta lãdar mãsu gyãrãwa |