Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 18 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ ٱخۡرُجۡ مِنۡهَا مَذۡءُومٗا مَّدۡحُورٗاۖ لَّمَن تَبِعَكَ مِنۡهُمۡ لَأَمۡلَأَنَّ جَهَنَّمَ مِنكُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[الأعرَاف: 18]
﴿قال اخرج منها مذءوما مدحورا لمن تبعك منهم لأملأن جهنم منكم أجمعين﴾ [الأعرَاف: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ka fita daga gare ta kana abin zargi korarre. Lalle ne wanda ya bi ka daga gare su, haƙiƙa, za Ni cika jahannama daga gare ku, gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ka fita daga gare ta kana abin zargi korarre. Lalle ne wanda ya bi ka daga gare su, haƙiƙa, za Ni cika jahannama daga gare ku, gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ka fita daga gare ta kanã abin zargi kõrarre. Lalle ne wanda ya bĩ ka daga gare su, haƙĩƙa, zã Ni cika jahannama daga gare ku, gabã ɗaya |