Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 17 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿ثُمَّ لَأٓتِيَنَّهُم مِّنۢ بَيۡنِ أَيۡدِيهِمۡ وَمِنۡ خَلۡفِهِمۡ وَعَنۡ أَيۡمَٰنِهِمۡ وَعَن شَمَآئِلِهِمۡۖ وَلَا تَجِدُ أَكۡثَرَهُمۡ شَٰكِرِينَ ﴾
[الأعرَاف: 17]
﴿ثم لآتينهم من بين أيديهم ومن خلفهم وعن أيمانهم وعن شمائلهم ولا﴾ [الأعرَاف: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma haƙiƙa, Ina je musu daga gaba gare su, kuma daga baya gare su, kuma daga jihohin damansu da jihohin hagunsu; Kuma ba za ka sami mafi yawansu masu godiya ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma haƙiƙa, Ina je musu daga gaba gare su, kuma daga baya gare su, kuma daga jihohin damansu da jihohin hagunsu; Kuma ba za ka sami mafi yawansu masu godiya ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma haƙĩƙa, Inã je musu daga gaba gare su, kuma daga bãya gare su, kuma daga jihõhin damansu da jihõhin hagunsu; Kuma bã zã ka sãmi mafi yawansu mãsu gõdiya ba |