Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 184 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿أَوَلَمۡ يَتَفَكَّرُواْۗ مَا بِصَاحِبِهِم مِّن جِنَّةٍۚ إِنۡ هُوَ إِلَّا نَذِيرٞ مُّبِينٌ ﴾
[الأعرَاف: 184]
﴿أو لم يتفكروا ما بصاحبهم من جنة إن هو إلا نذير مبين﴾ [الأعرَاف: 184]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su yi tunini ba, cewa babu wata hauka ga ma'abucinsu?* shi bai zama ba face mai gargaɗi mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su yi tunini ba, cewa babu wata hauka ga ma'abucinsu? shi bai zama ba face mai gargaɗi mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su yi tunĩni ba, cẽwa bãbu wata hauka ga ma'abucinsu? shĩ bai zama ba fãce mai gargaɗi mai bayyanãwa |