Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 185 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿أَوَلَمۡ يَنظُرُواْ فِي مَلَكُوتِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا خَلَقَ ٱللَّهُ مِن شَيۡءٖ وَأَنۡ عَسَىٰٓ أَن يَكُونَ قَدِ ٱقۡتَرَبَ أَجَلُهُمۡۖ فَبِأَيِّ حَدِيثِۭ بَعۡدَهُۥ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأعرَاف: 185]
﴿أو لم ينظروا في ملكوت السموات والأرض وما خلق الله من شيء﴾ [الأعرَاف: 185]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su yi dubi ba a cikin mulkin sammai da ƙasa, da kuma abin da Allah Ya halitta daga kome, kuma akwai tsammani kasancewar ajalinsu, haƙiƙa, ya kusanta? To, da wane labari a bayansa suke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su yi dubi ba a cikin mulkin sammai da ƙasa, da kuma abin da Allah Ya halitta daga kome, kuma akwai tsammani kasancewar ajalinsu, haƙiƙa, ya kusanta? To, da wane labari a bayansa suke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su yi dũbi ba a cikin mulkin sammai da ƙasa, da kuma abin da Allah Ya halitta daga kõme, kuma akwai tsammãni kasancewar ajalinsu, haƙĩƙa, ya kusanta? To, da wane lãbãri a bãyansa suke yin ĩmãni |