Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 204 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَإِذَا قُرِئَ ٱلۡقُرۡءَانُ فَٱسۡتَمِعُواْ لَهُۥ وَأَنصِتُواْ لَعَلَّكُمۡ تُرۡحَمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 204]
﴿وإذا قرئ القرآن فاستمعوا له وأنصتوا لعلكم ترحمون﴾ [الأعرَاف: 204]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan an karanta* Alƙur'ani sai ku saurara gare shi, kuma ku yi shiru; Tsammaninku, ana yi muku rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an karanta Alƙur'ani sai ku saurara gare shi, kuma ku yi shiru; Tsammaninku, ana yi muku rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an karanta Alƙur'ãni sai ku saurara gare shi, kuma ku yi shiru; Tsammãninku, anã yi muku rahama |