Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 24 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ ٱهۡبِطُواْ بَعۡضُكُمۡ لِبَعۡضٍ عَدُوّٞۖ وَلَكُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ مُسۡتَقَرّٞ وَمَتَٰعٌ إِلَىٰ حِينٖ ﴾
[الأعرَاف: 24]
﴿قال اهبطوا بعضكم لبعض عدو ولكم في الأرض مستقر ومتاع إلى حين﴾ [الأعرَاف: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ku sauka, sashenku zuwa ga sashe yana maƙiyi, kuma kuna da matabbata a cikin ƙasa, da ɗan jin daɗi zuwa ga wani lokabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku sauka, sashenku zuwa ga sashe yana maƙiyi, kuma kuna da matabbata a cikin ƙasa, da ɗan jin daɗi zuwa ga wani lokabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku sauka, sãshenku zuwa ga sãshe yanã maƙiyi, kuma kunã da matabbata a cikin ƙasa, da ɗan jin dãɗi zuwa ga wani lõkabi |