Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 3 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿ٱتَّبِعُواْ مَآ أُنزِلَ إِلَيۡكُم مِّن رَّبِّكُمۡ وَلَا تَتَّبِعُواْ مِن دُونِهِۦٓ أَوۡلِيَآءَۗ قَلِيلٗا مَّا تَذَكَّرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 3]
﴿اتبعوا ما أنـزل إليكم من ربكم ولا تتبعوا من دونه أولياء قليلا﴾ [الأعرَاف: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Ku bi abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku, kuma kada ku dinga bin wasu majiɓinta baicinSa. Kaɗan ƙwarai kuke tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku bi abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku, kuma kada ku dinga bin wasu majiɓinta baicinSa. Kaɗan ƙwarai kuke tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku bi abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku, kuma kada ku dinga bin wasu majiɓinta baicinSa. Kaɗan ƙwarai kuke tunãwa |