Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 2 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿كِتَٰبٌ أُنزِلَ إِلَيۡكَ فَلَا يَكُن فِي صَدۡرِكَ حَرَجٞ مِّنۡهُ لِتُنذِرَ بِهِۦ وَذِكۡرَىٰ لِلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الأعرَاف: 2]
﴿كتاب أنـزل إليك فلا يكن في صدرك حرج منه لتنذر به وذكرى﴾ [الأعرَاف: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Littafi ne aka saukar zuwa gare ka, kada wani ƙunci ya kasance a cikin ƙirjinka daga gare shi, domin ka yi gargaɗi da shi. Kuma tunatarwa ne ga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Littafi ne aka saukar zuwa gare ka, kada wani ƙunci ya kasance a cikin ƙirjinka daga gare shi, domin ka yi gargaɗi da shi. Kuma tunatarwa ne ga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Littãfi ne aka saukar zuwa gare ka, kada wani ƙunci ya kasance a cikin ƙirjinka daga gare shi, dõmin ka yi gargaɗi da shi. Kuma tunãtarwa ne ga mũminai |