Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 46 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَبَيۡنَهُمَا حِجَابٞۚ وَعَلَى ٱلۡأَعۡرَافِ رِجَالٞ يَعۡرِفُونَ كُلَّۢا بِسِيمَىٰهُمۡۚ وَنَادَوۡاْ أَصۡحَٰبَ ٱلۡجَنَّةِ أَن سَلَٰمٌ عَلَيۡكُمۡۚ لَمۡ يَدۡخُلُوهَا وَهُمۡ يَطۡمَعُونَ ﴾
[الأعرَاف: 46]
﴿وبينهما حجاب وعلى الأعراف رجال يعرفون كلا بسيماهم ونادوا أصحاب الجنة أن﴾ [الأعرَاف: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a tsakaninsu akwai wani shamaki,* kuma a kan A'araf akwai wasu maza suna sanin kowa da alamarsu; Kuma suka kirayi abokan Aljamia cewa: "Aminci ya tabbata a kanku: "Ba su shige ta ba, alhali kuwa su, suna tsammani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a tsakaninsu akwai wani shamaki, kuma a kan A'araf akwai wasu maza suna sanin kowa da alamarsu; Kuma suka kirayi abokan Aljamia cewa: "Aminci ya tabbata a kanku: "Ba su shige ta ba, alhali kuwa su, suna tsammani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a tsakãninsu akwai wani shãmaki, kuma a kan A'arãf akwai wasu maza sunã sanin kõwa da alãmarsu; Kuma suka kirãyi abõkan Aljamia cẽwa: "Aminci ya tabbata a kanku: "Ba su shige ta ba, alhãli kuwa sũ, sunã tsammãni |