Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 45 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿ٱلَّذِينَ يَصُدُّونَ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ وَيَبۡغُونَهَا عِوَجٗا وَهُم بِٱلۡأٓخِرَةِ كَٰفِرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 45]
﴿الذين يصدون عن سبيل الله ويبغونها عوجا وهم بالآخرة كافرون﴾ [الأعرَاف: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke kangewa daga hanyar Allah, kuma suna neman ta ta zama karkatacciya,. kuma su, game da Lahira, kafirai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke kangewa daga hanyar Allah, kuma suna neman ta ta zama karkatacciya,. kuma su, game da Lahira, kafirai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke kangẽwa daga hanyar Allah, kuma sunã nẽman ta ta zama karkatacciya,. kuma sũ, game da Lãhira, kãfirai ne |