Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 49 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿أَهَٰٓؤُلَآءِ ٱلَّذِينَ أَقۡسَمۡتُمۡ لَا يَنَالُهُمُ ٱللَّهُ بِرَحۡمَةٍۚ ٱدۡخُلُواْ ٱلۡجَنَّةَ لَا خَوۡفٌ عَلَيۡكُمۡ وَلَآ أَنتُمۡ تَحۡزَنُونَ ﴾
[الأعرَاف: 49]
﴿أهؤلاء الذين أقسمتم لا ينالهم الله برحمة ادخلوا الجنة لا خوف عليكم﴾ [الأعرَاف: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, waɗannan ne waɗanda kuka yi rantsuwa, Allah ba zai same su da rahama ba? Ku shiga Aljanna, babu tsoro akanku, kuma ba ku zama kuna baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, waɗannan ne waɗanda kuka yi rantsuwa, Allah ba zai same su da rahama ba? Ku shiga Aljanna, babu tsoro akanku, kuma ba ku zama kuna baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, waɗannan ne waɗanda kuka yi rantsuwa, Allah bã zai sãme su da rahama ba? Ku shiga Aljanna, bãbu tsõro akanku, kuma ba ku zama kunã baƙin ciki ba |