×

Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun jẽ musu da Littãfi, Mun bayyana Shi, 7:52 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:52) ayat 52 in Hausa

7:52 Surah Al-A‘raf ayat 52 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 52 - الأعرَاف - Page - Juz 8

﴿وَلَقَدۡ جِئۡنَٰهُم بِكِتَٰبٖ فَصَّلۡنَٰهُ عَلَىٰ عِلۡمٍ هُدٗى وَرَحۡمَةٗ لِّقَوۡمٖ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأعرَاف: 52]

Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun jẽ musu da Littãfi, Mun bayyana Shi, daki-daki, a kan ilmi, yanã shiriya da rahama ga mutãne waɗanda suke yin ĩmani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولقد جئناهم بكتاب فصلناه على علم هدى ورحمة لقوم يؤمنون, باللغة الهوسا

﴿ولقد جئناهم بكتاب فصلناه على علم هدى ورحمة لقوم يؤمنون﴾ [الأعرَاف: 52]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne haƙiƙa Mun je musu da Littafi, Mun bayyana Shi, daki-daki, a kan ilmi, yana shiriya da rahama ga mutane waɗanda suke yin imani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne haƙiƙa Mun je musu da Littafi, Mun bayyana Shi, daki-daki, a kan ilmi, yana shiriya da rahama ga mutane waɗanda suke yin imani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun jẽ musu da Littãfi, Mun bayyana Shi, daki-daki, a kan ilmi, yanã shiriya da rahama ga mutãne waɗanda suke yin ĩmani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek