Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 54 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿إِنَّ رَبَّكُمُ ٱللَّهُ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ فِي سِتَّةِ أَيَّامٖ ثُمَّ ٱسۡتَوَىٰ عَلَى ٱلۡعَرۡشِۖ يُغۡشِي ٱلَّيۡلَ ٱلنَّهَارَ يَطۡلُبُهُۥ حَثِيثٗا وَٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَ وَٱلنُّجُومَ مُسَخَّرَٰتِۭ بِأَمۡرِهِۦٓۗ أَلَا لَهُ ٱلۡخَلۡقُ وَٱلۡأَمۡرُۗ تَبَارَكَ ٱللَّهُ رَبُّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 54]
﴿إن ربكم الله الذي خلق السموات والأرض في ستة أيام ثم استوى﴾ [الأعرَاف: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Ubangijinku Allah ne, wanda Ya halitta sammai da ƙasa a cikin kwanaki shida, sa'an nan kuma Ya daidaita a kan Al'arshi, Yana sanya dare ya rufa yini, yana neman sa da gaggawa, kuma rana da wata da taurari horarru ne da umurninSa. To, Shi ne da halittar kuma da umurnin. Albarkar Allah Ubangijin halittu ta bayyana |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Ubangijinku Allah ne, wanda Ya halitta sammai da ƙasa a cikin kwanaki shida, sa'an nan kuma Ya daidaita a kan Al'arshi, Yana sanya dare ya rufa yini, yana neman sa da gaggawa, kuma rana da wata da taurari horarru ne da umurninSa. To, Shi ne da halittar kuma da umurnin. Albarkar Allah Ubangijin halittu ta bayyana |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Ubangijinku Allah ne, wanda Ya halitta sammai da ƙasa a cikin kwãnaki shida, sa'an nan kuma Ya daidaita a kan Al'arshi, Yanã sanya dare ya rufa yini, yanã nẽman sa da gaggawa, kuma rãnã da watã da taurãri hõrarru ne da umurninSa. To, Shĩ ne da halittar kuma da umurnin. Albarkar Allah Ubangijin halittu tã bayyana |