Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 56 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَلَا تُفۡسِدُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ بَعۡدَ إِصۡلَٰحِهَا وَٱدۡعُوهُ خَوۡفٗا وَطَمَعًاۚ إِنَّ رَحۡمَتَ ٱللَّهِ قَرِيبٞ مِّنَ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[الأعرَاف: 56]
﴿ولا تفسدوا في الأرض بعد إصلاحها وادعوه خوفا وطمعا إن رحمة الله﴾ [الأعرَاف: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa a bayan gyaranta. Kuma ku kiraye shi saboda tsoro da tsammani; lalle ne rahamar Allah makusanciya ce daga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa a bayan gyaranta. Kuma ku kiraye shi saboda tsoro da tsammani; lalle ne rahamar Allah makusanciya ce daga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa a bãyan gyaranta. Kuma ku kirãye shi sabõda tsõro da tsammãni; lalle ne rahamar Allah makusanciya ce daga mãsu kyautatãwa |