×

Kuma Shĩ ne wanda Yake aika iskõki, sunã bishãra gaba ga rahamarSa, 7:57 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:57) ayat 57 in Hausa

7:57 Surah Al-A‘raf ayat 57 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 57 - الأعرَاف - Page - Juz 8

﴿وَهُوَ ٱلَّذِي يُرۡسِلُ ٱلرِّيَٰحَ بُشۡرَۢا بَيۡنَ يَدَيۡ رَحۡمَتِهِۦۖ حَتَّىٰٓ إِذَآ أَقَلَّتۡ سَحَابٗا ثِقَالٗا سُقۡنَٰهُ لِبَلَدٖ مَّيِّتٖ فَأَنزَلۡنَا بِهِ ٱلۡمَآءَ فَأَخۡرَجۡنَا بِهِۦ مِن كُلِّ ٱلثَّمَرَٰتِۚ كَذَٰلِكَ نُخۡرِجُ ٱلۡمَوۡتَىٰ لَعَلَّكُمۡ تَذَكَّرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 57]

Kuma Shĩ ne wanda Yake aika iskõki, sunã bishãra gaba ga rahamarSa, har idan sun ɗauki gizãgizai mãsu nauyi,* sai Mu kõra su ga wani gari matacce, sa'an nan Mu saukar da ruwa gare shi, sa'an nan Mu fitar, game da shi, daga dukkan 'ya'yan itĩce. Kamar wancan ne Muke fitar da matattu; tsammãninku, kunã tunãni

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وهو الذي يرسل الرياح بشرا بين يدي رحمته حتى إذا أقلت سحابا, باللغة الهوسا

﴿وهو الذي يرسل الرياح بشرا بين يدي رحمته حتى إذا أقلت سحابا﴾ [الأعرَاف: 57]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Shi ne wanda Yake aika iskoki, suna bishara gaba ga rahamarSa, har idan sun ɗauki gizagizai masu nauyi,* sai Mu kora su ga wani gari matacce, sa'an nan Mu saukar da ruwa gare shi, sa'an nan Mu fitar, game da shi, daga dukkan 'ya'yan itice. Kamar wancan ne Muke fitar da matattu; tsammaninku, kuna tunani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Shi ne wanda Yake aika iskoki, suna bishara gaba ga rahamarSa, har idan sun ɗauki gizagizai masu nauyi, sai Mu kora su ga wani gari matacce, sa'an nan Mu saukar da ruwa gare shi, sa'an nan Mu fitar, game da shi, daga dukkan 'ya'yan itice. Kamar wancan ne Muke fitar da matattu; tsammaninku, kuna tunani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Shĩ ne wanda Yake aika iskõki, sunã bishãra gaba ga rahamarSa, har idan sun ɗauki gizãgizai mãsu nauyi, sai Mu kõra su ga wani gari matacce, sa'an nan Mu saukar da ruwa gare shi, sa'an nan Mu fitar, game da shi, daga dukkan 'ya'yan itĩce. Kamar wancan ne Muke fitar da matattu; tsammãninku, kunã tunãni
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek