Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 58 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَٱلۡبَلَدُ ٱلطَّيِّبُ يَخۡرُجُ نَبَاتُهُۥ بِإِذۡنِ رَبِّهِۦۖ وَٱلَّذِي خَبُثَ لَا يَخۡرُجُ إِلَّا نَكِدٗاۚ كَذَٰلِكَ نُصَرِّفُ ٱلۡأٓيَٰتِ لِقَوۡمٖ يَشۡكُرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 58]
﴿والبلد الطيب يخرج نباته بإذن ربه والذي خبث لا يخرج إلا نكدا﴾ [الأعرَاف: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma gari mai kyau, tsirinsa yana fita da iznin Ubangijinsa, kuma wanda ya munana, (tsirinsa) ba ya fita, face da wahala; kamar wannan ne, Muka sarrafa ayoyi domin mutane waɗan da suke godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma gari mai kyau, tsirinsa yana fita da iznin Ubangijinsa, kuma wanda ya munana, (tsirinsa) ba ya fita, face da wahala; kamar wannan ne, Muka sarrafa ayoyi domin mutane waɗanda suke godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma gari mai kyau, tsirinsa yanã fita da iznin Ubangijinsa, kuma wanda ya mũnana, (tsirinsa) bã ya fita, fãce da wahala; kamar wannan ne, Muka sarrafa ãyõyi dõmin mutãne waɗanda suke gõdẽwa |