Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 6 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿فَلَنَسۡـَٔلَنَّ ٱلَّذِينَ أُرۡسِلَ إِلَيۡهِمۡ وَلَنَسۡـَٔلَنَّ ٱلۡمُرۡسَلِينَ ﴾
[الأعرَاف: 6]
﴿فلنسألن الذين أرسل إليهم ولنسألن المرسلين﴾ [الأعرَاف: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan lalle ne Muna tambayar waɗanda aka aika zuwa gare su, kuma lalle Muna tambayar Manzannin |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan lalle ne Muna tambayar waɗanda aka aika zuwa gare su, kuma lalle Muna tambayar Manzannin |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan lalle ne Munã tambayar waɗanda aka aika zuwa gare su, kuma lalle Munã tambayar Manzannin |