Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 5 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿فَمَا كَانَ دَعۡوَىٰهُمۡ إِذۡ جَآءَهُم بَأۡسُنَآ إِلَّآ أَن قَالُوٓاْ إِنَّا كُنَّا ظَٰلِمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 5]
﴿فما كان دعواهم إذ جاءهم بأسنا إلا أن قالوا إنا كنا ظالمين﴾ [الأعرَاف: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan babu abin da yake da'awarsu, a lokacin da azabarMu ta je musu, face suka ce: "Lalle ne mu muka kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan babu abin da yake da'awarsu, a lokacin da azabarMu ta je musu, face suka ce: "Lalle ne mu muka kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan bãbu abin da yake da'awarsu, a lõkacin da azãbarMu ta jẽ musu, fãce suka ce: "Lalle ne mũ muka kasance mãsu zãlunci |