Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 87 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَإِن كَانَ طَآئِفَةٞ مِّنكُمۡ ءَامَنُواْ بِٱلَّذِيٓ أُرۡسِلۡتُ بِهِۦ وَطَآئِفَةٞ لَّمۡ يُؤۡمِنُواْ فَٱصۡبِرُواْ حَتَّىٰ يَحۡكُمَ ٱللَّهُ بَيۡنَنَاۚ وَهُوَ خَيۡرُ ٱلۡحَٰكِمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 87]
﴿وإن كان طائفة منكم آمنوا بالذي أرسلت به وطائفة لم يؤمنوا فاصبروا﴾ [الأعرَاف: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan wata ƙungiya daga gare ku ta kasance ta yi imani da abin da aka aiko ni da shi, kuma wata ƙungiya ba ta yi imani ba, to, ku yi haƙuri, har Allah Ya yi hukunci a tsakaninmu; kuma Shi ne Mafi alherin masu hukunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan wata ƙungiya daga gare ku ta kasance ta yi imani da abin da aka aiko ni da shi, kuma wata ƙungiya ba ta yi imani ba, to, ku yi haƙuri, har Allah Ya yi hukunci a tsakaninmu; kuma Shi ne Mafi alherin masu hukunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan wata ƙungiya daga gare ku ta kasance ta yi ĩmãni da abin da aka aiko ni da shi, kuma wata ƙungiya ba ta yi ĩmãni ba, to, ku yi haƙuri, har Allah Ya yi hukunci a tsakãninmu; kuma Shi ne Mafi alhẽrin mãsu hukunci |