Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 96 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَلَوۡ أَنَّ أَهۡلَ ٱلۡقُرَىٰٓ ءَامَنُواْ وَٱتَّقَوۡاْ لَفَتَحۡنَا عَلَيۡهِم بَرَكَٰتٖ مِّنَ ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِ وَلَٰكِن كَذَّبُواْ فَأَخَذۡنَٰهُم بِمَا كَانُواْ يَكۡسِبُونَ ﴾
[الأعرَاف: 96]
﴿ولو أن أهل القرى آمنوا واتقوا لفتحنا عليهم بركات من السماء والأرض﴾ [الأعرَاف: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da lalle mutanen alƙaryu sun yi imani kuma suka yi taƙawa da haƙiƙa Mun buɗe albarkoki a kansu daga sama da ƙasa, kuma amma sun ƙaryata, don haka Muka kama su da abin da suka kasance suna tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da lalle mutanen alƙaryu sun yi imani kuma suka yi taƙawa da haƙiƙa Mun buɗe albarkoki a kansu daga sama da ƙasa, kuma amma sun ƙaryata, don haka Muka kama su da abin da suka kasance suna tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã lalle mutãnen alƙaryu sun yi ĩmãni kuma suka yi taƙawa dã haƙĩƙa Mun bũɗe albarkõki a kansu daga sama da ƙasa, kuma amma sun ƙaryata, don haka Muka kãma su da abin da suka kasance sunã tãrãwa |