Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 97 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿أَفَأَمِنَ أَهۡلُ ٱلۡقُرَىٰٓ أَن يَأۡتِيَهُم بَأۡسُنَا بَيَٰتٗا وَهُمۡ نَآئِمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 97]
﴿أفأمن أهل القرى أن يأتيهم بأسنا بياتا وهم نائمون﴾ [الأعرَاف: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, mutanen alƙaryu sun amince wa azabar Mu ta je musu da dare, alhali kuwa suna barci |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, mutanen alƙaryu sun amince wa azabar Mu ta je musu da dare, alhali kuwa suna barci |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, mutãnen alƙaryu sun amince wa azãbar Mu ta jẽ musu da dare, alhãli kuwa sunã barci |