Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 98 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿أَوَأَمِنَ أَهۡلُ ٱلۡقُرَىٰٓ أَن يَأۡتِيَهُم بَأۡسُنَا ضُحٗى وَهُمۡ يَلۡعَبُونَ ﴾
[الأعرَاف: 98]
﴿أو أمن أهل القرى أن يأتيهم بأسنا ضحى وهم يلعبون﴾ [الأعرَاف: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuwa mutanen alƙaryu sun amince wa azabarMu ta je musu da hantsi, alhali kuwa suna wasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa mutanen alƙaryu sun amince wa azabarMu ta je musu da hantsi, alhali kuwa suna wasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuwa mutãnen alƙaryu sun amince wa azãbarMu ta jẽ musu da hantsi, alhãli kuwa sunã wãsa |