Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 99 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿أَفَأَمِنُواْ مَكۡرَ ٱللَّهِۚ فَلَا يَأۡمَنُ مَكۡرَ ٱللَّهِ إِلَّا ٱلۡقَوۡمُ ٱلۡخَٰسِرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 99]
﴿أفأمنوا مكر الله فلا يأمن مكر الله إلا القوم الخاسرون﴾ [الأعرَاف: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, sun amince wa makarun Allah? To, babu mai amince wa makarun Allah face mutane masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, sun amince wa makarun Allah? To, babu mai amince wa makarun Allah face mutane masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, sun amince wa makarun Allah? To, bãbu mai amince wa makarun Allah fãce mutãne mãsu hasãra |