×

Lalle ne Mun aiki Nũhu zuwa ga mutãnensa, cẽwa ka yi gargaɗi 71:1 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Nuh ⮕ (71:1) ayat 1 in Hausa

71:1 Surah Nuh ayat 1 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 1 - نُوح - Page - Juz 29

﴿إِنَّآ أَرۡسَلۡنَا نُوحًا إِلَىٰ قَوۡمِهِۦٓ أَنۡ أَنذِرۡ قَوۡمَكَ مِن قَبۡلِ أَن يَأۡتِيَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[نُوح: 1]

Lalle ne Mun aiki Nũhu zuwa ga mutãnensa, cẽwa ka yi gargaɗi ga mutãnenka gabãnin wata azãba mai raɗaɗi ta zo musu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إنا أرسلنا نوحا إلى قومه أن أنذر قومك من قبل أن يأتيهم, باللغة الهوسا

﴿إنا أرسلنا نوحا إلى قومه أن أنذر قومك من قبل أن يأتيهم﴾ [نُوح: 1]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne Mun aiki Nuhu zuwa ga mutanensa, cewa ka yi gargaɗi ga mutanenka gabanin wata azaba mai raɗaɗi ta zo musu
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne Mun aiki Nuhu zuwa ga mutanensa, cewa ka yi gargaɗi ga mutanenka gabanin wata azaba mai raɗaɗi ta zo musu
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne Mun aiki Nũhu zuwa ga mutãnensa, cẽwa ka yi gargaɗi ga mutãnenka gabãnin wata azãba mai raɗaɗi ta zo musu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek