Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 2 - نُوح - Page - Juz 29
﴿قَالَ يَٰقَوۡمِ إِنِّي لَكُمۡ نَذِيرٞ مُّبِينٌ ﴾
[نُوح: 2]
﴿قال ياقوم إني لكم نذير مبين﴾ [نُوح: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya mutanena ni, a gare ku, mai gargaɗi ne, mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya mutanena ni, a gare ku, mai gargaɗi ne, mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya mutãnena ni, a gare ku, mai gargaɗi ne, mai bayyanãwa |