Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 23 - نُوح - Page - Juz 29
﴿وَقَالُواْ لَا تَذَرُنَّ ءَالِهَتَكُمۡ وَلَا تَذَرُنَّ وَدّٗا وَلَا سُوَاعٗا وَلَا يَغُوثَ وَيَعُوقَ وَنَسۡرٗا ﴾
[نُوح: 23]
﴿وقالوا لا تذرن آلهتكم ولا تذرن ودا ولا سواعا ولا يغوث ويعوق﴾ [نُوح: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: Faufau kada ku bar gumakanku, kuma faufau, kada ku bar wadda, kuma kada ku bar suwa kuma kada ku bar Yagusa da Yans uƙa da Nasra |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: Faufau kada ku bar gumakanku, kuma faufau, kada ku bar wadda, kuma kada ku bar suwa kuma kada ku bar Yagusa da Ya'uƙa da Nasra |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: Faufau kada ku bar gumãkanku, kuma faufau, kada ku bar wadda, kuma kada ku bar suwã kuma kada ku bar Yagũsa da Ya'ũƙa da Nasra |