Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 25 - نُوح - Page - Juz 29
﴿مِّمَّا خَطِيٓـَٰٔتِهِمۡ أُغۡرِقُواْ فَأُدۡخِلُواْ نَارٗا فَلَمۡ يَجِدُواْ لَهُم مِّن دُونِ ٱللَّهِ أَنصَارٗا ﴾
[نُوح: 25]
﴿مما خطيئاتهم أغرقوا فأدخلوا نارا فلم يجدوا لهم من دون الله أنصارا﴾ [نُوح: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda laifukansu na ganganci aka nutsar da su, sa'an nan aka sanya su a wuta. Saboda haka ba su sama wa kansu wani mataimaki wanin Allah ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda laifukansu na ganganci aka nutsar da su, sa'an nan aka sanya su a wuta. Saboda haka ba su sama wa kansu wani mataimaki wanin Allah ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda laifukansu na ganganci aka nutsar da su, sa'an nan aka sanya su a wuta. Saboda haka ba su sãmã wa kansu wani mataimaki wanin Allah ba |