Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 7 - نُوح - Page - Juz 29
﴿وَإِنِّي كُلَّمَا دَعَوۡتُهُمۡ لِتَغۡفِرَ لَهُمۡ جَعَلُوٓاْ أَصَٰبِعَهُمۡ فِيٓ ءَاذَانِهِمۡ وَٱسۡتَغۡشَوۡاْ ثِيَابَهُمۡ وَأَصَرُّواْ وَٱسۡتَكۡبَرُواْ ٱسۡتِكۡبَارٗا ﴾
[نُوح: 7]
﴿وإني كلما دعوتهم لتغفر لهم جعلوا أصابعهم في آذانهم واستغشوا ثيابهم وأصروا﴾ [نُوح: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne ni, ko da yaushe na kiraye su domin Ka gafarta musu, sai su sanya yatsunsu a cikin kunnuwansu, su lulluɓe da tufafinsu, su doge ga yin laifi. Sun yi girman kai iyakar girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne ni, ko da yaushe na kiraye su domin Ka gafarta musu, sai su sanya yatsunsu a cikin kunnuwansu, su lulluɓe da tufafinsu, su doge ga yin laifi. Sun yi girman kai iyakar girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne ni, kõ da yaushe na kirãye su dõmin Ka gãfarta musu, sai su sanya yatsunsu a cikin kunnuwansu, su lulluɓe da tufãfinsu, su dõge ga yin laifi. Sun yi girman kai iyãkar girman kai |