Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 14 - الجِن - Page - Juz 29
﴿وَأَنَّا مِنَّا ٱلۡمُسۡلِمُونَ وَمِنَّا ٱلۡقَٰسِطُونَۖ فَمَنۡ أَسۡلَمَ فَأُوْلَٰٓئِكَ تَحَرَّوۡاْ رَشَدٗا ﴾
[الجِن: 14]
﴿وأنا منا المسلمون ومنا القاسطون فمن أسلم فأولئك تحروا رشدا﴾ [الجِن: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne mu akwai a cikinmu, waɗanda suka miƙa wuya, kuma akwai a cikinmu karkatattu. to, wanda ya miƙa wuya waɗancan kam sun nufi shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mu akwai a cikinmu, waɗanda suka miƙa wuya, kuma akwai a cikinmu karkatattu. to, wanda ya miƙa wuya waɗancan kam sun nufi shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mũ akwai a cikinmu, waɗanda suka mĩƙa wuya, kuma akwai a cikinmu karkatattu. to, wanda ya mĩƙa wuya waɗancan kam sun nufi shiryuwa |