Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 13 - الجِن - Page - Juz 29
﴿وَأَنَّا لَمَّا سَمِعۡنَا ٱلۡهُدَىٰٓ ءَامَنَّا بِهِۦۖ فَمَن يُؤۡمِنۢ بِرَبِّهِۦ فَلَا يَخَافُ بَخۡسٗا وَلَا رَهَقٗا ﴾
[الجِن: 13]
﴿وأنا لما سمعنا الهدى آمنا به فمن يؤمن بربه فلا يخاف بخسا﴾ [الجِن: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne mu, a lokacin da muka ji shiriya, mun yi imani da ita. To wanda ya yi iimani da Uhangijinsa, ba zai ji tsoron nakkasa ba, kuma ba zai ji tsoron zalunci ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mu, a lokacin da muka ji shiriya, mun yi imani da ita. To wanda ya yi iimani da Uhangijinsa, ba zai ji tsoron nakkasa ba, kuma ba zai ji tsoron zalunci ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mũ, a lõkacin da muka ji shiriya, mun yi ĩmãni da ita. To wanda ya yi ĩimãni da Uhangijinsa, bã zai ji tsõron nakkasa ba, kuma bã zai ji tsõron zãlunci ba |