Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 16 - الجِن - Page - Juz 29
﴿وَأَلَّوِ ٱسۡتَقَٰمُواْ عَلَى ٱلطَّرِيقَةِ لَأَسۡقَيۡنَٰهُم مَّآءً غَدَقٗا ﴾
[الجِن: 16]
﴿وألو استقاموا على الطريقة لأسقيناهم ماء غدقا﴾ [الجِن: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da sun tsayu* sosai a kan hanya, da lalle Mun shayar da su ruwa mai yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da sun tsayu sosai a kan hanya, da lalle Mun shayar da su ruwa mai yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã sun tsayu sõsai a kan hanya, dã lalle Mun shãyar da su ruwa mai yawa |