×

Kuma lalle ne wurãren sujada na Allah ne, saboda haka kada ku 72:18 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jinn ⮕ (72:18) ayat 18 in Hausa

72:18 Surah Al-Jinn ayat 18 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 18 - الجِن - Page - Juz 29

﴿وَأَنَّ ٱلۡمَسَٰجِدَ لِلَّهِ فَلَا تَدۡعُواْ مَعَ ٱللَّهِ أَحَدٗا ﴾
[الجِن: 18]

Kuma lalle ne wurãren sujada na Allah ne, saboda haka kada ku kira kõwa tãre da Allah (da su, a cikinsu)

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وأن المساجد لله فلا تدعوا مع الله أحدا, باللغة الهوسا

﴿وأن المساجد لله فلا تدعوا مع الله أحدا﴾ [الجِن: 18]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne wuraren sujada na Allah ne, saboda haka kada ku kira kowa tare da Allah (da su, a cikinsu)
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne wuraren sujada na Allah ne, saboda haka kada ku kira kowa tare da Allah (da su, a cikinsu)
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne wurãren sujada na Allah ne, saboda haka kada ku kira kõwa tãre da Allah (da su, a cikinsu)
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek