Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 19 - الجِن - Page - Juz 29
﴿وَأَنَّهُۥ لَمَّا قَامَ عَبۡدُ ٱللَّهِ يَدۡعُوهُ كَادُواْ يَكُونُونَ عَلَيۡهِ لِبَدٗا ﴾
[الجِن: 19]
﴿وأنه لما قام عبد الله يدعوه كادوا يكونون عليه لبدا﴾ [الجِن: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma, lalle ne shi, a lokacin da bawan Allah* ke kiran Sa sun yi kusa su zama kamar shirgi a kansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, lalle ne shi, a lokacin da bawan Allah ke kiran Sa sun yi kusa su zama kamar shirgi a kansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, lalle ne shi, a lõkacin da bãwan Allah ke kiran Sa sun yi kusa su zama kamar shirgi a kansa |