Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 27 - الجِن - Page - Juz 29
﴿إِلَّا مَنِ ٱرۡتَضَىٰ مِن رَّسُولٖ فَإِنَّهُۥ يَسۡلُكُ مِنۢ بَيۡنِ يَدَيۡهِ وَمِنۡ خَلۡفِهِۦ رَصَدٗا ﴾
[الجِن: 27]
﴿إلا من ارتضى من رسول فإنه يسلك من بين يديه ومن خلفه﴾ [الجِن: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Face ga wanda Ya yarda da shi, wato wani manzo sa'an nan lalle ne, zai sanya* gadi a gaba gare shi da baya gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Face ga wanda Ya yarda da shi, wato wani manzo sa'an nan lalle ne, zai sanya gadi a gaba gare shi da baya gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce ga wanda Yã yarda da shi, wato wani manzo sa'an nan lalle ne, zai sanya gãdi a gaba gare shi da bãya gare shi |