Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 28 - الجِن - Page - Juz 29
﴿لِّيَعۡلَمَ أَن قَدۡ أَبۡلَغُواْ رِسَٰلَٰتِ رَبِّهِمۡ وَأَحَاطَ بِمَا لَدَيۡهِمۡ وَأَحۡصَىٰ كُلَّ شَيۡءٍ عَدَدَۢا ﴾
[الجِن: 28]
﴿ليعلم أن قد أبلغوا رسالات ربهم وأحاط بما لديهم وأحصى كل شيء﴾ [الجِن: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Ya san lalle, sun iyar da saƙonnin Ubangijinsu, kuma (Shi Ubangijin) Ya kewaye su da sani, kuma Ya lissafe dukan kome da ƙididdiga |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Ya san lalle, sun iyar da saƙonnin Ubangijinsu, kuma (Shi Ubangijin) Ya kewaye su da sani, kuma Ya lissafe dukan kome da ƙididdiga |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Ya san lalle, sun iyar da sãƙonnin Ubangijinsu, kuma (Shi Ubangijin) Yã kẽwaye su da sani, kuma Yã lissafe dukan kõme da ƙididdiga |