Quran with Hausa translation - Surah Al-Muddaththir ayat 52 - المُدثر - Page - Juz 29
﴿بَلۡ يُرِيدُ كُلُّ ٱمۡرِيٕٖ مِّنۡهُمۡ أَن يُؤۡتَىٰ صُحُفٗا مُّنَشَّرَةٗ ﴾
[المُدثر: 52]
﴿بل يريد كل امرئ منهم أن يؤتى صحفا منشرة﴾ [المُدثر: 52]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha! Kowane mutum daga cikinsu yana son a zo masa da takardu (da sunansa) ana watsawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Kowane mutum daga cikinsu yana son a zo masa da takardu (da sunansa) ana watsawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Kõwãne mutum daga cikinsu yanã son a zo masa da takardu (da sũnansa) ana wãtsãwa |