Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 29 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿إِنَّ هَٰذِهِۦ تَذۡكِرَةٞۖ فَمَن شَآءَ ٱتَّخَذَ إِلَىٰ رَبِّهِۦ سَبِيلٗا ﴾
[الإنسَان: 29]
﴿إن هذه تذكرة فمن شاء اتخذ إلى ربه سبيلا﴾ [الإنسَان: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, wannan wata tunatarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, wannan wata tunatarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa |