Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 30 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿وَمَا تَشَآءُونَ إِلَّآ أَن يَشَآءَ ٱللَّهُۚ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ عَلِيمًا حَكِيمٗا ﴾
[الإنسَان: 30]
﴿وما تشاءون إلا أن يشاء الله إن الله كان عليما حكيما﴾ [الإنسَان: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma, ba za ku so ba, sai Allah Ya so, lalle ne Allah Ya kasance Masani' Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, ba za ku so ba, sai Allah Ya so, lalle ne Allah Ya kasance Masani' Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, bã zã ku so ba, sai Allah Ya so, lalle ne Allah Yã kasance Masani' Mai hikima |