Quran with Hausa translation - Surah An-Naba’ ayat 40 - النَّبَإ - Page - Juz 30
﴿إِنَّآ أَنذَرۡنَٰكُمۡ عَذَابٗا قَرِيبٗا يَوۡمَ يَنظُرُ ٱلۡمَرۡءُ مَا قَدَّمَتۡ يَدَاهُ وَيَقُولُ ٱلۡكَافِرُ يَٰلَيۡتَنِي كُنتُ تُرَٰبَۢا ﴾
[النَّبَإ: 40]
﴿إنا أنذرناكم عذابا قريبا يوم ينظر المرء ما قدمت يداه ويقول الكافر﴾ [النَّبَإ: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Mu, Mun yi muku gargaɗin azaba makusanciya, ranar da mutum ke dubi zuwa ga abin da hannayensa suka aikata, kuma kafiri ya ce: "Kaitona, da dai na zama turɓaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Mu, Mun yi muku gargaɗin azaba makusanciya, ranar da mutum ke dubi zuwa ga abin da hannayensa suka aikata, kuma kafiri ya ce: "Kaitona, da dai na zama turɓaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Mũ, Mun yi muku gargaɗin azãba makusanciya, rãnar da mutum ke dũbi zuwa ga abin da hannãyensa suka aikata, kuma kafiri ya ce: "Kaitona, dã dai nã zama turɓãya |