Quran with Hausa translation - Surah An-Naba’ ayat 39 - النَّبَإ - Page - Juz 30
﴿ذَٰلِكَ ٱلۡيَوۡمُ ٱلۡحَقُّۖ فَمَن شَآءَ ٱتَّخَذَ إِلَىٰ رَبِّهِۦ مَـَٔابًا ﴾
[النَّبَإ: 39]
﴿ذلك اليوم الحق فمن شاء اتخذ إلى ربه مآبا﴾ [النَّبَإ: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan, shi ne yini na gaskiya; to wanda ya so, ya riƙa makoma zuwa ga Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan, shi ne yini na gaskiya; to wanda ya so, ya riƙa makoma zuwa ga Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan, shi ne yini na gaskiya; to wanda ya so, ya riƙa makõma zuwa ga Ubangijinsa |