Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 17 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿فَلَمۡ تَقۡتُلُوهُمۡ وَلَٰكِنَّ ٱللَّهَ قَتَلَهُمۡۚ وَمَا رَمَيۡتَ إِذۡ رَمَيۡتَ وَلَٰكِنَّ ٱللَّهَ رَمَىٰ وَلِيُبۡلِيَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ مِنۡهُ بَلَآءً حَسَنًاۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 17]
﴿فلم تقتلوهم ولكن الله قتلهم وما رميت إذ رميت ولكن الله رمى﴾ [الأنفَال: 17]
Abubakar Mahmood Jummi To, ba ku ne kuka kashe su ba; kuma amma Allah ne Ya kashe su: kuma ba ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jifa;* kuma amma Allah ne Ya yi jifar. Kuma dominYa jarraba Musulmi da jarrabawa mai kyau daga gare shi. Kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi To, ba ku ne kuka kashe su ba; kuma amma Allah ne Ya kashe su: kuma ba ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jifa; kuma amma Allah ne Ya yi jifar. Kuma dominYa jarraba Musulmi da jarrabawa mai kyau daga gare shi. Kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi To, bã kũ ne kuka kashe su ba; kuma amma Allah ne Ya kashe su: kuma ba ka yi jĩfa ba a lõkacin da ka yi jĩfa; kuma amma Allah ne Ya yi jĩfar. Kuma dõminYa jarraba Musulmi da jarrabãwa mai kyau daga gare shi. Kuma Allah Mai ji ne, Masani |