Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 20 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَطِيعُواْ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ وَلَا تَوَلَّوۡاْ عَنۡهُ وَأَنتُمۡ تَسۡمَعُونَ ﴾
[الأنفَال: 20]
﴿ياأيها الذين آمنوا أطيعوا الله ورسوله ولا تولوا عنه وأنتم تسمعون﴾ [الأنفَال: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, kuma kada ku juya daga barinSa, alhali kuna ji |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, kuma kada ku juya daga barinSa, alhali kuna ji |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, kuma kada ku jũya daga barinSa, alhãli kunã ji |