Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 19 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿إِن تَسۡتَفۡتِحُواْ فَقَدۡ جَآءَكُمُ ٱلۡفَتۡحُۖ وَإِن تَنتَهُواْ فَهُوَ خَيۡرٞ لَّكُمۡۖ وَإِن تَعُودُواْ نَعُدۡ وَلَن تُغۡنِيَ عَنكُمۡ فِئَتُكُمۡ شَيۡـٔٗا وَلَوۡ كَثُرَتۡ وَأَنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الأنفَال: 19]
﴿إن تستفتحوا فقد جاءكم الفتح وإن تنتهوا فهو خير لكم وإن تعودوا﴾ [الأنفَال: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Idan kun yi alfanun cin nasara to lalle nasarar ta je muku, kuma idan kun hanu, to Shi ne Mafi alheri a gare ku, kuma idan kun koma za Mu koma, kuma jama'arku ba za ta wadatar muku da kome ba, ko da ta yi yawa. Kuma lalle ne cewa Allah Yana tare da muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun yi alfanun cin nasara to lalle nasarar ta je muku, kuma idan kun hanu, to Shi ne Mafi alheri a gare ku, kuma idan kun koma za Mu koma, kuma jama'arku ba za ta wadatar muku da kome ba, ko da ta yi yawa. Kuma lalle ne cewa Allah Yana tare da muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun yi alfãnun cin nasara to lalle nasarar tã je muku, kuma idan kun hanu, to Shi ne Mafi alhẽri a gare ku, kuma idan kun kõma zã Mu kõma, kuma jama'arku bã zã ta wadãtar muku da kõme ba, kõ dã tã yi yawa. Kuma lalle ne cẽwa Allah Yanã tãre da mũminai |