Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 21 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَلَا تَكُونُواْ كَٱلَّذِينَ قَالُواْ سَمِعۡنَا وَهُمۡ لَا يَسۡمَعُونَ ﴾
[الأنفَال: 21]
﴿ولا تكونوا كالذين قالوا سمعنا وهم لا يسمعون﴾ [الأنفَال: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka ce: "Mun ji, alhali kuwa su ba su ji |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka ce: "Mun ji, alhali kuwa su ba su ji |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka ce: "Mun ji, alhãli kuwa sũ bã su ji |