Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 22 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿۞ إِنَّ شَرَّ ٱلدَّوَآبِّ عِندَ ٱللَّهِ ٱلصُّمُّ ٱلۡبُكۡمُ ٱلَّذِينَ لَا يَعۡقِلُونَ ﴾
[الأنفَال: 22]
﴿إن شر الدواب عند الله الصم البكم الذين لا يعقلون﴾ [الأنفَال: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, mafi sharrin dabbobi a wurin Allah, su ne kurame, bebaye, waɗanda ba, su yin hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, mafi sharrin dabbobi a wurin Allah, su ne kurame, bebaye, waɗanda ba, su yin hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, mafi sharrin dabbõbi a wurin Allah, sũ ne kurãme, bẽbãye, waɗanda bã, su yin hankali |