Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 23 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَلَوۡ عَلِمَ ٱللَّهُ فِيهِمۡ خَيۡرٗا لَّأَسۡمَعَهُمۡۖ وَلَوۡ أَسۡمَعَهُمۡ لَتَوَلَّواْ وَّهُم مُّعۡرِضُونَ ﴾
[الأنفَال: 23]
﴿ولو علم الله فيهم خيرا لأسمعهم ولو أسمعهم لتولوا وهم معرضون﴾ [الأنفَال: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Da Allah Ya san wani alheri a cikinsu, da Ya jiyar da su, kuma ko da Yajiyar da su, haƙiƙa, da sun juya, alhali su, suna masu hinjirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Allah Ya san wani alheri a cikinsu, da Ya jiyar da su, kuma ko da Yajiyar da su, haƙiƙa, da sun juya, alhali su, suna masu hinjirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã Allah Yã san wani alhẽri a cikinsu, dã Yã jiyar da su, kuma kõ da Yãjiyar da su, haƙĩƙa, dã sun jũya, alhãli sũ, sunã mãsu hinjirẽwa |