Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 32 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَإِذۡ قَالُواْ ٱللَّهُمَّ إِن كَانَ هَٰذَا هُوَ ٱلۡحَقَّ مِنۡ عِندِكَ فَأَمۡطِرۡ عَلَيۡنَا حِجَارَةٗ مِّنَ ٱلسَّمَآءِ أَوِ ٱئۡتِنَا بِعَذَابٍ أَلِيمٖ ﴾
[الأنفَال: 32]
﴿وإذ قالوا اللهم إن كان هذا هو الحق من عندك فأمطر علينا﴾ [الأنفَال: 32]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da suka ce: "Ya Allah! Idan wannan ya kasancc shi ne gaskiya daga wurinKa, sai Ka yi ruwan duwatsu, a kanmu, daga sama, ko kuwa Kazo mana da wata azaba, mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da suka ce: "Ya Allah! Idan wannan ya kasancc shi ne gaskiya daga wurinKa, sai Ka yi ruwan duwatsu, a kanmu, daga sama, ko kuwa Kazo mana da wata azaba, mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da suka ce: "Yã Allah! Idan wannan ya kasancc shĩ ne gaskiya daga wurinKa, sai Ka yi ruwan duwãtsu, a kanmu, daga sama, kõ kuwa Kazõ mana da wata azãba, mai raɗaɗi |